Alamomin Mace Mai Dadi Yayin Jima'i |
Alamomin Mace Mai Dadi Yayin Jima'i
Mutane da yawa na neman sanin shin akwai wasu alamomi da ake iya gane matan da suka fi wasu matan dadin jima'i? Za'a iya cewa Mata da dama sun banbanta wajen yanayin dadin jima'i, wasu matan sun fi wasu dadi da dandano a yayin Jima'i sai dai ba kai tsaye ake iya gane matan da suka fi dadi ba.
Wani bincike ya gano cewa mata masu tsayi sun fi zurfi da dadin dandano a yayin Jima'i, matan da suke da fadin jiki suma suna da dadi a yayin Jima'i. Sai dai wannan bincike ba shi da sahihanci duk da ba kwararrun masana ne suka fitar ba.
A hakikanin gaskiya babu wasu cikakkun alamomi na zahiri da kai tsaye za'a iya cewa mace doguwa, gajeriya, mai fadi tafi dadin jima'i.