Aikin da na yiwa APC Rarara ko rabinsa bai yi ba, cewar Indara


Aikin da na yiwa APC Rarara ko rabinsa bai yi ba, cewar Indara


Matashi dan gwagwarmaya Umar Alhassan wanda aka fi sani da Indara, ya bayyana cewa hidimar da yaiwa APC Dauda kahutu Rarara bai yi ba. Cikin fushi Indara ya mayar da martani ga Rarara wanda yace ai mulkin Buhari yafi na Tinubu, cewar Indara.


Sannan ya tunasar da Rarara irin maganganun da ya dinga yi na kare Muhammadu Buhari a lokacin da yake kan mulki. Sannan ya tunasar da Rarara wakar da yaiwa Buhari na ayyuka 100 da yaiwa Nigeria.


Kalli bidiyon yadda Indara ya cashewa Rarara


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post