Kalli Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Maulud Annabi Muhammadu (SAW) A Bauchi Na 2023 - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Kalli Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Maulud Annabi Muhammadu (SAW) A Bauchi Na 2023



Kalli Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Maulud Annabi Muhammadu (SAW) A Bauchi Na 2023 


Fitaccen malamin addini kuma jigo a darikar Tijjaniyya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gudanar da Mauldin Annabi Muhammad SAW a birnin Bauchi wanda dubban jama'a daga sassan Nijeriya suka halarta. 


Taron Mauludin an gudanar dashi a filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa dake babban birnin Jihar Bauchi. Manyan malaman darikar Tijjaniyya sun halarci taron Mauludin tare da yin bayani akan tarihin Annabi Muhammad SAW. 


Taron Mauludin an saba gudanar da shi duk shekara karkashin jagorancin Sheikh Dahiru Usman Bauchi.


Happy Maulud





Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel