Wasu Zafafan Hotuna Da Jarumar Kannywood Samha M. Inuwa Ta Fitar Ranar Bikin Zagayowar Haihuwar Ta Sun Tayar Da Ƙura A Kafafen Sadarwa Na Zamani.
Mabiyanta ne dai da dama suke ta bayyana ra'ayoyinsu tun bayan wallafa da jarumar ta wallafa hotunan, inda wasu ke yi mata fatan alheri wasu kuwa suna ala-wadai kan shigar da ta yi.
Ga wasu daga cikin hotunan da ta wallafa a shafinta na Instagram.
Me zaku ce