Shirye-Shirye
Yadda aka yi bikin wanke dakin Ka'aba a Masallacin Harami
Thursday, August 3, 2023
0
A ranar Laraba ne aka gudanar da bikin wanke dakin Ka'aba dake Masallacin Harami a birnin makka na kasar Saudiya.
A yayin bikin wanke dakin na ka'aba, manyan limamai da masu rike da makamai new suka halarci taron kamar yadda za ku gani a cikin hotunan.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment