Al'ajabi
Labaran Ban Al'ajabi
Wata yarinya yar Najeriya tayi hoto da gwangwanayen Madarar da tasha a cikin shekara daya
Tuesday, August 8, 2023
0
Mahaifiyarta ta wallafa hotunan ne a shafin facebook, sannan ta bayyana cewa masu burin aure su shirya dan kowani gwangwani a yanzu ya kai Naira dubu hudu da Dari biyar N4500.
Ta Kara da cewa da ta kirga gwangwanayen sai tayi lissafin kudinsu, Sanda taji zuciyarta ta buga sabida mamakin irin kudin ta kashe daga haihuwar yar zuwa yanzu.
Me zaku ce?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment