Labaran Duniya
Shugabannin mulkin Nijar sun nemi taimako daga kungiyar Wagner ta Rasha
Saturday, August 5, 2023
1
Shugabannin mulkin Nijar sun nemi taimako daga kungiyar Wagner ta Rasha yayin da take fuskantar barazanar shiga tsakani da sojojin ECOWAS
Sabuwar gwamnatin mulkin sojan Nijar ta nemi taimako daga kungiyar ‘yan amshin shatan kasar Rasha Wagner a daidai lokacin da wa’adin da aka dibar mata ya kusa na ta saki hambararren shugaban kasar ko kuma ta fuskanci yiwuwar shiga tsakani na soji daga kungiyar kasashen yammacin Afrika, a cewar wani manazarta.
Previous article
Next article
Oumar alteer
ReplyDelete