Bidiyon Wani Dalibi Da Ya Kammala Bautar Kasa Da Yaje Kabarin Iyayensa Yana Fareti Ya Jawo Cece-Kuce
Bidiyon wani matashin dalibi da ya kammala bautar kasa yaje kabarin iyayensa sanye da kayan bautar kasa ya gudanar da fareti a gaban kabarin su.
Lamarin dai ya janyo ce-ce-ku-ce a Kafar Tiktok inda mutane ke ta bayyana ra'ayoyinsu.