Wata amarya ta rungume angonta cikin kuka bayan da aka daura auren su




Wannan bidiyon da za ku kalla ya dauki hankalin jama'a sosai musamman a kafafen sada zumunta na zamani inda aka ga wata amarya ta rungume angonta Jim kadan bayan an daura musu aure.


Ba kasafai dai aka saba ganin amarya tana kuka bayan daura aure ba, amma ita wannan amaryar ta zo da sabon salo wanda galibi an fi ganin amarya na yin kuka lokacin da za'a kaita gidan mijinta.


Ga cikakken bidiyon



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post