Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a rayuwa duniya yana hidimtawa addini da darikar Tijjaniyya.
Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka cika rayuwa. Amiiiin Yaa Allah
Babangida A. Maina
Tijjaniyya Media News
Tags:
Daga Malamai