Celebrities
Kannywood
Labaran Kannywood
Rana Ta Biyu A Cigaba Da Shagalin Bikin Mawaki Ado Isah Gwanja Da Maryam Muhammad
Friday, July 21, 2023
0
Ana cigaba da da gudanar da bikin mawaki Ado Isah Gwanja da amaryarsa Maryam Muhammad. A ranar juma'a ne dai za'a daura auren mawakin.
A wajen taron bikin an hangi jarumai da dama da daraktoci a wajen bikin. Ga dai wasu daga cikin hotunan bikin kamar yadda za ku gani.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment