Al'ajabi
Labaran Ban Al'ajabi
Matata Ta Saka Min Guba A Cikin Abinci Don Ta Kashe Ni Amma Allah Ya Kiyaye Ni
Tuesday, July 11, 2023
0
Ana cigaba da tafka muhawara a shafin Facebook tun bayan da wani magidanci ya wallafa yadda matarsa ta so ta kashe shi ta hanyar zuba masa guba cikin abinci.
Magidancin mai suna Salman Musa Yari ya bayyana cikin harshen Turanci kamar haka.
"My wife poisoned my food and I eat it, but thank God I survived. Alhamdulillah."
Yace matarsa ta zuba masa guba cikin abinci, amma na godewa Allah da na rayu ban mutu ba. Alhamdulillah.
Ya kara da cewa duk wanda yake ganin karya yaiwa matarsa ba ta saka masa guba a cikin abinci ba su hadu a Multipurpose Bauchi su jewelry asibiti don a gwada idan babu guba a jininsa
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment