Mansurah Isah da 'yar ta, Iman Sani Danja, a Birnin London - Android Pols

 

Tsohuwar jarumar Kannywood Mansurah Isah ta wallafa hotunan su tare da' yar ta Iman Sani Danja a birnin London.


Mabiyanta na shafin instagram ne ke ta bayyana ra'ayoyinsu tun bayan wallafa hotunan. Har wasu ke bata shawara cewa ta yi aure ko kuma ta Koka gidan tsohon mijinta Sani Danja.


Shin wane fata za ku yiwa Mansurah Isha da yar ta Iman Sani Danja?






Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post