Kannywood
Labaran Kannywood
Hotunan Ado Gwanja Da Sabuwar Amaryarsa
Thursday, July 20, 2023
0
Mawaki Ado Isah Gwanja da amaryarsa Maryam Muhammad wajen dinner a cigaba da gudanar da bikin wanda za'a daura aure ranar juma'a.
Za'a É—aura auren sa da sabuwar abar Æ™aunar sa mai suna Maryam Zubair Muhammad Paki a ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment