HOTUNA: Yadda Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shatima Ya Ziyarci Aminu Dantata



Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shatima ya ziyarci hamshakin mai arziki a Kano Alhaji Aminu Dantata a gidansa dake cikin birnin Kano ranar Asabar.


Kashim Shatima shine ya wallafa hotunan ziyarar tasu da ya kai a shafinsa na Twitter tare da yin rubutu kamar haka


"Ziyara ta zuwa ga dattijon arziki , mai tarihi kuma ginshikin masana’antu, Alhaji Aminu Dantata. Ba wai kawai ɗaya daga cikin nau'ikan masu kishin ƙasa ba ne, shi abin koyi  ne ga al'ummomi da yawa. Allah ya kara masa lafiya da kwanciyar hankali ya cigaba da yiwa al'umma hidima."







Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post