Mome Gombe ta yi bikin ranar zagayowar ranar da aka haife ta duk da ba ta bayyana adadin Shekarun da take dasu ba.
Ta wallafa hotunanta a shafinta na Instagram inda ta yi rubutu a kasan hotunan kamar haka:
"Allah Kasa albarka a kwanakin da suka rage a rayuwar tamu kamana sutura duniya da Lahira amin.. Is all about my birthday" 🎂🎉❤️
Wane fata za ku yiwa jarumar?