Fati Muhammad Ta Mayar Da Martani Ga Mutumin Da Yai Zafafan Kalamai A Kanta - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Fati Muhammad Ta Mayar Da Martani Ga Mutumin Da Yai Zafafan Kalamai A Kanta


Fati Muhammad, wacce ita ce tsohuwar jarumar Kannywood, ta yi martani ga wani mutum da ya yi mata zafafan kalamai a dandalin soshiyal midiya.


 Mutumin dai ya garzaya sashin jarumar na sharhi a soshiyal midiya inda ya yi wasu zafafan kalamai harda alakanta ta da maita, bilicin da sauransu.


Fati ta bayyana cewa ita bata taba zaman banza ba don ko lokacin da ta yi zama a Ingila da aurenta. Jarumar ta kuma yi wa mutumin Allah ya isa kan kazafi da batancin da ya yi mata.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel