Fitaccen karamin Malamin addinin Musuluncin nan, Zakeer M.S Ali da aka fi sani da Young Sheikh ya sake kafa wani sabon tarihi, inda ya kammala karatu a kan shari'a yana da karancin shekarun da basu wuce goma sha biyu ba.
Young Sheikh dai ya karancin fannin Shari'a ne a wata Jami'a mai zaman kanta ta kasa da kasa dake garin Maradin Jamhuriyar Nijar.
Young Sheikh matashi ne mabiyin Darika da ake Kira dake Garin Zariya ya kammala jami'a a fannin Shari'a. Yana dan shekara 12 a duniya.
Tags:
Celebrities