Wannan Shine Malam Yahaya Makaho Da Yanzu Ya Zama Fasihin Mawaki A Kasar Hausa - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Wannan Shine Malam Yahaya Makaho Da Yanzu Ya Zama Fasihin Mawaki A Kasar Hausa - Android Pols



Malam Yahaya Makaho kenan. Ya kasance makaho tun yana yaro, duk da kasancewarsa makaho hakan bai sa zuciyarsa ta mutu don yin bara ba. 


Malam Yahaya Makaho Ya tsunduma cikin harkokin kasuwanci da dama domin samun biyan bukata. Ya kasance dan kasuwa har yai faskaren itace don ya samu kudin shiga (faskare). 


A halin yanzu, Malam Yahaya Makaho ya kasance mawaƙi mai albam sama da 3 da waƙoƙi marasa adadi.





Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel