Rahoton BBC Hausa ya tabbatar da cewa aƙalla mutum 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka afka wa gonakin shinkafa a garin Argungu na jihar Kebbi.
Mazauna yankin sun ce tsuntsayen sun lalata kusan hekta 75,000 na gonankin a ranakun ƙarshen makon nan.
Kawo yanzu dai miliyoyin kudi ne akai asarar su wanda har zuwa yanzu ba'a iya kayyadesu ba.
Tags:
Labaran Duniya