Abin sha'awa yadda wasu ma'aurata suka shafe watanni suna chartn ta Facebook messenger ba tare da sun hadu da junansu ba tsawon lokaci.
Tun da farko dai ango shine ya fara nuna soyayyar sa ga amaryarsa inda yake bayyana mata cewa shi dagaske yake sonta kuma aurenta zai yi ba da wasa ba.
Daga baya dai ta karbi soyayyarsa har gashi yanzu sun yi aure cikin nishadi da farin ciki.