Siffofin Cikakkiyar Mace Wacce Ke Iya Kula Da Mijinta - Android Pols




1. itace matar dake kula da damuwar mijinta.


2. itace matar dake rufawa mijinta asiri.


3. itace mai tsaftace gidanta a koda yaushe.


4. itace mai tattalin mijinta da yi masa girki kala-kala.


5. itace mai taimaka masa lokacin da bashi dashi.


6. itace mai kula da yayansa ko ba nata bane tare da danginsa.


7. itace mai gyara jikinta tare da kwalliya don burge maigida.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post