Mahmud Galadanci ya bayyana cewa shi masoyin Zainab Indomie ne tun shekaru 15 da suka gabata.
Bayan na saurari hirar da Zainab din ta yi da Hadiza Gabon naji a raina babu wata jaruma kamarta, don haka na yanke shawarar zaben ta a matsayin masoyiya.
Tana da basira, hankali da wayewa wajen iya magana kuma ta kware Wajen iya aikinta, cewar Mahmud Galadanci kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Shin Kuna ganin Zainab Indomie za za a mince da bukatar matashin? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.