Matar Siririya Ce, Kuma kanason Tayi Kiba.
Duk Namijin DAKE son matar sa tayi kiba to ga abun da yakamata Yayi da Ikon Allah a cikin lokaci.
Samo kwakwa kwallo 1afasa maka saika kankare bayan kana ka yanyankata kanana, kana ka zuba acikin blender.
Sai dabino kamar 15 saika bare ka cire kwallon inda datti saika wanke ka zuba cikin blender shima.
Saika dake mazan kwaila ka zuba cikin blender itama daganan sai markade su sosai kana atsiyaye asa Madara a ruwa pure water cup1 ko 2 za akada madarar ne aruwan sai asha awa 1 kafin akusanci iyalin.
To insha Allah ka jera kwana 30 kana Wannan zakusha mamaki cikin hukuncin Allah.
Wannan majarabi ne Maza agwada again insha Allah.