Ga duk wanda Allah ya jarrabeshi da yawan Shakuwa, koda a wani abu yaci ba to ga wata fa'ida ya jarraba insha Allah zai samu waraka.
Abinda Za'a Nema Sune kamar Haka;
1. Garin zaitun
2. Zuma
3. Mau khal
Yadda Za'a Hada
Da farko za'a samu tafasasshen ruwa kofi daya na tea, sai a zuba garin zaitun a ciki a barshi kamar minti 15, sai a tace a zuba ma'u khal chokali 3 zuma chokali 3 asha bayan an karya, sau daya a rana har tsawon kwana 7.
Insha Allah za'a rabu da wannan matsala ta shakuwa.
Allah yakasa da Alkhairi, tambaya ? menene shi ma,u khal ya abun yake
ReplyDelete