Alamomin Mace Mai Dauke Da Sanyi
1. Jin Zafi Lokacin Jima'i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa a gaba
4. Gushewar Sha'awa
5. Warin Gaba
Alamomin Sanyi Na Maza
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse-matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Sha'awa
Da Sauransu.
Wato (infectios)
1- A samu namijin goro guda 5
2- A samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- A samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 a jajjaga su
4- lemon tsami daya
Sai a yanka su kanana Kuma a jajjaga su, shi kuma lemon tsamin a yanka shi a matsa ruwan a cikin tukunya sai a jefa bawon a ciki a tafasa su dukka da ruwa Lita 2 na mutum daya kawai.
A tace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to a zuba zuma idan za'asha dan yayi dandano,
Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsawon sati 2, Insha Allah za'a samu nasara.
Kuma hadin yana maganin gonoria.