Celebrities
Kannywood
Labaran Kannywood
Kwanaki 4 a daura aurena aka fasa, Cewar Zainab Indomie - Android Pols
Friday, June 23, 2023
0
Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood Zainab Indomie ta ce kwanaki hudu a daura aurenta da masoyinta aka fasa daura auren.
Indomie ta bayyana haka cikin wata hira ta musamman da ake da jarumai maza da mata a Gabon show room da jaruma Hadiza Gabon ke jagoranci.
Sai dai Indomie ta ce "fasa yin aurenta a kwanaki hudu kafin daura shi gangancina ba zai sa hakan ba Allah ne kawai bai kaddara hakan ba" in ji ta.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment