Komai Rabo Ne, Yadda Ma'aurata Suka Hadu A Twitter Har Suka Yi Aure - Android Pols




Ango Faez Shehu ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa "Alhamdulillah we make it".


Tun da farko dai Faez ne ya turawa amaryarsa Maryam da sako ta inbox cewa ina sonki amma kuma ina tsoron ki, inda ita kuma ta yi masa reply da cewa menene abin tsoro gareta.


Haka dai kamar wasa suka yi ta chrtn har bayan wani lokaci, yanzu Kuma sun zama ma'aurata.


Shin za ku iya yin soyayya da wanda kuka hadu dasu a kafafen social media? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post