Kalaman Soyayya Na Mallake Miji Cikin Sauki - Android Pols




Angona, Zamu Je Mu Kwanta Na Shirya makwancina da Kai, babu abinda nake jira sai dai ka rike min hannayena mu tafi mu kwanta, kwanciya irin jaruman maza da matayensu.. I love you.....wane.


Mijina barka da shigowa, da fatan ka shigo lafiya.

      

   Ke Da Mijinki Amarya

ki girmama shi.

ki bashi muhimmanci.

ki San damuwarsa da farin cikinsa.

ki sa shi dariya da nishadi.

ki yawaita maimaita masa Kalmar nan ta 'I LOVE YOU' .

ki dinga yawan rumgume shi.

ki dinga kokarin kasancewa tare da shi matukar yana Gida.

ki dinga aika masa da kalaman sirrinku na ma'aurata ta hanyar sakon waya.

ki tambaye shi gamsuwar sa bayan kun kamala saduwa.


                      Da Me Zan Gyara

Matata Bata Da Ni'ima , Ina Shan Wahala Duk Sanda Zan Sadu Da Ita Bayan Ba Budurwa Bace 


Babbar magana ance da makasau bawa, domin dai duk matar dake da wannan matsakar lallai auranta yana cikin lilo domin ni'imar mace itace ke baiwa maigida nishadin kusantarta amma in dai jiki baki da ni'ima to kuwa idan ya dosoki da bukata ki tabbatar matsuwa ce. 


Irin haka ne ke sanyawa kina ji kina gani namiji ya dinga miki satar kwana, mai tsananin kaunar ki ne zai furta miki wanda yaga kuwa ba zai iya ba yayi ta kyara da hantararki karshe ma ki ga ya sake ki babu laifin tsaye babu na zaune.


Ya Kamata Ma'aurata Idan Kuna Da Matsala Sai Ku Nemi Shawara Ga Masana Rashin Ni'ima. 


Wannan yana sanya mace duk sanda mijinta zai kusance ta sai ya sha wahala kafin mazakutarsa ta shiga farjinta ba wai matsuwa ba ce, a'a akwai masu irin wannan halittar ta matsuwar amman kuma ai da ni'ima ba a shan wahala duk sanda za'a kusance su, don haka yar'uwa da kin jiki kandas sai ki sani da akwai damuwa ga maigida.


Amman akwai wacce zaki ji tana cewa, ai ni idan ina tafiya ma ruwa har bi na yake yi, to ki tambaye ta wane irin ne ruwan, don wasu fa ruwan karancin wasu sindarai ne a jikinsu wanda bature ke kira da minerals kamar vitamin C, vitamin E, zine arginene, fotic acid, vitamin B1, 2 , 3 and B3 da dai sauransu ne, wasu kuma ruwa mai wari na ciwon sanyi gonorrhea- sai ace wai ni'ima akwai cikakken bayaninsu a shafin mata don haka ga macen dake da wannan matsalar ga abubuwan da zata dinga yi domin samun wadatuwar ni'ima a jikinta kamar haka.


                Idan kinaso Ki Samu Karin Ni'ima Kiyi Wannan Hadin kamar haka. 

aya

dabino

mazarkwaila

hakin daka

madara ko nono mai kyau


Ki hadasu ki dinga sha. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post