Dubban jama'a ne ke ta bayyana ra'ayoyinsu Jim kadan bayyana wallafa hotunan wani Dattijo a wata kasuwa yana daukar buhun hatsi akansa.
Wasu da yawa na ganin laifin 'ya’yansa da suka barshi yake yin wannan aiki mai wahala wanda bai dace a ce tsoho mai shekara 70 yana yi ba.
Yayin da kuma wasu ke yaba masa yadda yan jajirce yake neman halak ba tare da ya je yana yin bara ko jiran a zo a taimaka masa ba.
Shin yaya kuke kallon wannan al'amari? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.