Jarumin Fina-finan Hausa Abba Elmustapha ya cika shekara 13 da aure, jarumin ya wallafa a shafinsa na Facebook cikin harshen Turanci kamar haka,
"13 years of Love and Togetherness.
Happy Wedding Anniversary 💑
Allah ka kara mana zaman lafiya da kwanciyar hankali"