Hoton wata katuwar budurwa mai manyan Mazaunai ya jawo cece-Kuce a social media

 

A satinnan Kafar sadarwa ta social media ta cika da cece-Kuce kan hotunan wata katuwar budurwa mai manyan Mazaunai (hips) da ake ta tafka muhawara akai. 


Wasu na zargin cewa mazaunan ba ainihin nata bane inda kuma wasu ke cewa ai ciko ta yi a wajen wasu kuwa na cewa nai magani tasha shine yasa mazaunan suka yi girma. 


Sai dai mata da yawa sun yi tsokaci kan cewa mazaunan ta ne domin ana samun mata da yawa da Allah yake yi musu irin hakan ko fixes da hakan ma.

Ga hotunan kamar haka ;






Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post