Tsohon gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce da ya hadu da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a Fadar shugaban kasa sai ya mare shi
Yayin da yake ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawa da Tinubu Ganduje ya bayyanawa shugaban kasa damuwar sa kan rushe gine-ginen da akayi ba bisa ka'ida ba da gwamna Abba Kabir Yusuf keyi.
Tags:
Siyasa