An Yi Rashin Babban Dan Gwagwarmaya A Kafar soshiyal midiya Auwal G Danbarno - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

An Yi Rashin Babban Dan Gwagwarmaya A Kafar soshiyal midiya Auwal G Danbarno - Android Pols


Innalillahi Wa'inna Ilaihin Rajiun! Dukkan mai rai mamaci ne, dubban jama'a na cigaba da nuna alhinin su kan rasuwar hazikin matashi dan gwagwarmaya a Kafar soshiyal midiya Auwal G Danbarno.


Ya rasu ne a ranar Lahadi sakamakon hatsarin mota. Kafin rasuwarsa sai da yai rubutu a shafinsa na Facebook inda yake yin addu'a kan Allah ya jikan wadanda suka mutu a sakamako fadowar gini a filin idi na Kano.

Related Posts:


Ga rubutun da ya wallafa.


Tun bayan sanar da mutuwarsa mutane da yawa na ta bayyana alhinin su. Da fatan Allah yasa jikinsa yai masa rahama amin. 

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel