Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana.
Shekaru da dama ana amfani da Tazargaje wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana da sindarai wadanda suke kashe cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.
Kadan daga amfanin shayin Tazargaje da kaninfari.
1. Magance ciwon kai.
2. Magance zazzabin maleria.
3. Magance bacin ciki.
4. Magance zafin zuciya.
5. Magance infection.
6. Magance raunin mazakuta.
7. Karfafa garkuwar jiki.
Da sauran su.
Yadda za'a hada shayin shine:
Zaka samo garin Tazargaje teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa, za a iya saka sukari kadan ko zuma a ciki a sha.
A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.