Alamomin Mace Me Dauke Da Sanyi
1 Jin Zafi Lokacin Jima'i
2 Kaikayin Gaba
3 Fitar farin ruwa a gaba
4 Gushewar Sha'awa
5 Warin Gaba
Alamomin Sanyi Na Maza
1 Kankancewar Gaba
2 Saurin Inzali
3 Kaikayin Matse matsi
4 Kaikayin Gaba
5 Gushewar Sha'awa
Da Sauransu.
Illolin Da Sanyi Ko Infection Yake Yiwa Mata
1) Yana sa Rashin Sha'awa.
2) Yana sa ciwon mara mai tsanani.
3) Yana haifar da kurajen bakin mahaifa ko ya toshe mahaifar baki daya.
4) Yana sa mace ta dinga jinin al'ada baki kirin mai wari.
5) Yana sanya farin ruwa mai wari ya dinga fito mata.
6) Yana sanyawa a dinga jin mace tana wari mara kuma a rasa ta ina yake fitowa duk wankanta.
7) Yana sa jin zafi yayin saduwar aure ko kuma ganin jini a maimakon ruwa.
8) Yana rikitawa mace kwanakin al'adarta, su dinga karuwa ko raguwa ko jinin ya dinga wasa.
9) Yana sanyawa mace tusar gaba, wato iska ta dinga fita ta gabanta.
10) Yana sanyawa mace yawan `Barin ciki ko kuma rashin shigar cikin kwata-kwata.
11) In yayi karfi yana hana mace haihuwa.
12) Wani infection din alama ce ta zaman Aljanu a jikin mace, musamman idan tana mafarkin namiji dare ko jarirai.
Abin lura:-
Idan mace tayi magungunan Asibiti da kuma irin wadannan da mu ka ambata amma infection din bai warke ba,To ta nemi maganin jinnul Ashiq, wato magungunan Aljanu don zai iya yiwuwa matsalarsu ce.
Allah yasa a dace.