Rashin Tsaro a Nigeria;- 'Yan bindiga sunyi wa yarinya fyade har takai ga rasa ranta a Jihar Neja
'Yan Bindigar da suka shiga yankin Rijau Na Jihar Neja a ranar Laraba, bayan Garkuwa da mutane sun ci zarafin Mata da yawa sunyi Wa wasu Mata Fyade, wannan photo da kuke gani Na Karamar yarinya Ta rasa ranta ne a hannun 'Yan Bindigar bayan sun yi Mata mummunar Fyade.
Rahotannin Na cewa har zuwa yau din nan 'Yan Bindigar suna cikin wasu kauyuka Na karamar hukumar Rijau suna aikata Ta'addancin su a wajen.
Zakari Y Adamu Kontagora