Shin Malam Idan mace za ta yi wankan tsarki dole ne sai ta tufke gashin kanta?
A cikin wannan video Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya yi bayanin yadda mata za su yi idan za su yi wankan tsarki wanda yanzu hada da wankan Janaba, wankan haila, wankan biƙi da sauran wankan tsarki.
Ku latsa nan domin kallon video
Yadda Mace Za Ta Yi Wankan Daukewar Jinin Haila, Jinin Biƙi Da Wankan Janaba
Tags:
Daga Malamai