Idan kikabi wadannan Hanyoyin insha Allah za ki ga chanji a fatar ki jikinki
1. Yawan shan ruwa kamar Kofi 6-8 a rana.
2. yawan shafa man shafawa kar a rika bari jiki yna bushewa.
3. A rika exploiting skin da natural scrub sau 1-2 a sati.
4. ki rika amfani da natural oil kamar su olive oil, coconut oil, Shea butter: idan kina so jikinki ya rika taushi ki rika amfani da man olive oil da Shea butter.
5. kar a kwanta da makeup: ki tabbata kin Wanke fuskar ki sosai ko kiyi amfani da coconut oil da tissue wajan cire makeup.
6. A daina amfani da cosmetics din da sukai expire.
7. Sannan a rika amfani da man kariya daga rana idan za'a fita.
8. A sami isashshen bacci atleast 8 hours kullum.
9. A rika yawan shan fruits da suke da vitamin C kamar irin su papaya, orange, banana, mango etc da vegetables kamar Carrot, Alayyahu, tomato.
10. A rika shan natural fruit juice ko da sau daya ne ko sau biyu a sati, kamar irin su Orange juice, Lemon juice, Carrot juice, potato juice.
11. Stress yana kawo matsalolin fata, Saboda haka a guje stress mutum ya rika Samun hutu da natsuwa.
12. A rika yin exercise akai - akai-akai.