Masoya
Soyayya
Wasu Ɗabi'u Da Kalamai Guda 10 Da Zaka Nunawa Mace Kana Sonta Ba Tare Da Ka Furta Mata Kalmar So Ba
Monday, May 29, 2023
0
1: Satar Kallon Ta
2: Yawan Kambama kwalliyar ta da kyaunta
3: Nuna Mata Damuwarka Idan Baka Ganta Ba Kwana Biyu
4: Yawan Aika Sako Gaisuwa Ta Wajen Kawayenta
5: Yawan zancen ta A Gaban Waɗanda Suka Santa
6: Aika Mata Kyautar Bazata
7: Tura Mata Sakonnin Text Na Gaisuwa Akai-akai
8: Kiranta Da Wani Suna Na Musamman
9: Ka Rika Nuna Mata Darajarta Daban Da Sauran Mata
10: Kayi Ƙokarin Gano Wani Matsalarta Data Kasa Warwarewa Ka Warware Mata Shi.
Samari, Akwai Tambaya?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment