Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammad Buhari kan kafafen sada zumunta, Bashir Ahmad ne, ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Ya ce shugaba Buhari zai jagoranci kaddamar da matatar man ma fi girma a nahiyar Afrika, wadda za'a rika tace ganga dubu 650 a kowacce rana.
Tags:
Labaran Duniya