Na Yi Kewar Sa Mijina Mutum Ne Saukin Kai Da Gudun Duniya, Cewar Turai 'Yar Adua - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Na Yi Kewar Sa Mijina Mutum Ne Saukin Kai Da Gudun Duniya, Cewar Turai 'Yar Adua - Android Pols


Hajiya Turai 'Yar'adua, uwargidan tsohon shugaban Najeriya ta bayyana mijinta Umaru Musa 'Yar'adua a matsayin mutum mai sauƙin kai da matuƙar gudun duniya.


"Ko shugabanci, haka nan Allah ya kawo shi, amma ba don yana buri ba".


Ta dai bayyana haka ne yayin zantawa ta musamman da BBC Hausa  a wani É“angare na cikar maigidanta shekara 13 da rasuwa.


Uwargidan tsohon shugaban Najeriya Umaru Musa 'Yar'adua, da ya rasu a kan karagar mulki a ranar biyar ga watan Mayun shekara ta 2010, ta ce an yi ta sukar ta ne a lokacin mulkin mijinta saboda kawai wasu su huce haushin da suke ji game da shi.


Shin wanne abin Alkhairi za ku iya tunawa da shi game da tsohon shugaban na Nigeria Umaru Musa 'Yar'Adua?


Ku ajiye mana ra'ayoyin ku a kasan wannan rubutun, mungode. 

Related Posts:
Previous article
Next article

1 Comments

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel