Al'ajabi
Labaran Duniya
Na daina bidiyoyin nuna tsiraici, ina roƙon Sheikh Ibn Sina ya aure ni, cewar Hafsat Fagge
Wednesday, May 17, 2023
0
Ƴar TikTok ɗin nan Hafsah Fagge da hukumar Hisbah ke nema ruwa a jallo ta ce ta daina fitar da bidiyoyin da ba su da ce ba.
A hirar da aka yi da ita a Kafar radio ta Dala FM Hafsah ta shaida cewa tuni ta goge bidiyoyin daga shafukanta kuma ta yi nadama.
Ta ce, da so samu ne Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Haruna Ibn Sina ya aure ta kawai ita ma ta huta.
Me zaku ce a kai?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment