Malamai da masana Ilimi sun bayyana cewa babu laifi don miji ya sha farjin matarsa har Idan hakan yana kara musu jindadi da samun gamsuwa a yayin da suke yin mu'amalar aure.
Sai dai su a bangaren su likitoci kai tsaye ba su ce akwai illa ko amfani dake tattare da shan farji ba. Amma sun bayyana wasu matakan da ya kamata ma'aurata su yi amfani da su har idan suna son shan farji.
A cikin wannan video za ku ji yadda likitoci suka bayyana irin cutukan da namiji da mace kan iya dauka a yayin shan farji.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇
Likitoci Sun Bayyana Ilollo Da Alfanun Shan Farjin Mace A Yayin Jima'i