Magani
Maganin Gargajiya
Sirrin mata
Karin Ni'ima Da Matsewa Ga Mata - Android Pols
Monday, May 8, 2023
0
Macen da ke son ta kara matsewa sosai ki daka kuka ta yi laushi sosai a tankade a samu madara peak milk a hada adama asha. Za ki sha mamaki.
Wannan hadin Amare ma ana yi musu domin yana da tasiri sosai da kara ni'ima da dandano.
Amma a kula; busar da ganyen kuka a rana kamar yadda muke yi na rage masa sinadarai da akalla kaso 50 cikin dari. An fi son a busar a inuwa. Duk wadda tasamu wannan sako to ta turama 'yan uwanta mata saboda mata da yawa na fama da rashin ni'ima.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment