Duk kuwa da maza ma suna amfani da gaban roba wajen kwantar da sha'awar su sai dai kuma mata sun fi maza amfani da shi.
Akwai matan da suke amfani da kwalba lemu, roban ruwa, kwalbar turare, Gurji da ake kira cucumber a turance dama wasu abubuwan suna cusawa a gabansu domin yin Istimina dasu. Suma kusan irin illarsu guda da gaban roban duk da wasu daga cikinsu basu da illar.
Ga wasu illar da mace mai yawan amfani da gaban roba zata iya fuskanta a likitance da dabi'ance.
1: Kuraje: Shi sinadarin da aka yi wannan robar da shi musamman abunda yake sakashi maiko, yana iya sawa mace kuraje a gabanta idan wannan man dake jikinsa bai karbeta ba.
Hakan kuma zai jawo gabanta yayi ta mata kaikayi wanda daga karshe dole sai taga likitan fata.
2: Cuta: Cikin sauki mace na iya kamuwa da kwayoyin cuta musamman idan bata tsaftace su wadannan abubuwan da take Istimna'i dasu ba.
Masana suka ce cikin sauki kwayoyin cuta suke samun waje a jikin wannan robar kafin a yi amfani dashi koma bayan anyi amfani dashi. Wannan yasa suke ganin illace yin amfani dashi.
3: Sabo: Duk macen da ta saba da amfani da azzakarin roba ko abunda yayi kama da hakan har ta saba dashi. Yana da wuyar gaske wani namiji ya iya gamsar da ita. Hakan kuwa zai iya zamemata illa wajen rayuwar aurenta.
Duk matar da take amfani da gaban roba wajen yin Istimina tafi namiji sanin inda za a zungoro mata taji dadi, domin ita da kanta take yin yadda take so. Hakan nan tana Iya daukar tsawon lokacin da ba duk namiji zai iya dadewa akan mace ba ta hanyar wasa da kanta da gaban roba.
Samun wannan damar yasa yana da wuya taji dadin yin Jima'i da namiji saboda ba zai iya gamsar da ita ba. Wannan ma masana suka ce illa ne sosai a dabi'ar mace.
4: Daskarar Da Gaban Mace: Macen da take yawan amfani da buran roba ba kasafai take iya zama da ni'ima a jikinta ba. Akasarin irin wadannan matan kullum gabansu a bushe yake suna fama da shafawa gabansu man yaukin gaba.
Ganin yadda wata macen sai ta haura awa guda tana cin kanta a kullum sama da sau daya, wannan yasa bata iya tara ni'ima a jikinta a cewar masana.
5: Yiyuwar Jin Ciwo: Duk wadannan abubuwan da muka ambata a baya wanda mata suke amfani dasu wajen yin Istimina, suna iya ji musu ciwo a gabansu.
Ansha samun matan da kendir yake karyewa a cikin gabansu. Wasu shi kansa gaban roba. Bare kuma masu amfani da kwalabai. Yadda sai an kaisu an yi musu tiyatar fitar dashi.
Don haka mace na iya fuskantar hadarin mai tsanani wajen yin Istimina da gaban roba da danginsu.
Kenan ta wace hanyar mace zata iya yin Istimina ba tare da ta cutar da kanta ba. Akwai, mu hadu a darasi na gaba.