Sarah Aloysius da akafi sani da Stephanie ta Shirin Dadin Kowa ta walaffa hoton ta da Nasir na Dadin Kowa a shafinta na Facebook.
Ta wallafa a cikin harshen Turanci cewa
"Ina farin ciki da yin haka, na kuma kasance da kai har Abada aminina"
Ciki harda wallafa wasu alamomi na Aure da soyayya kamar haka: 💍🔐💝👩❤️💋👨
Ga hotunan da jarumar ta wallafa a shafinta.