Samari da 'yan mata da yawa na cikin hatsarin kamuwa da cututtuka a dalilin aikata zinar hannu (masturbation). Wanda da yawa daga cikin masu aikata hakan ba su san illolin dake tattare da hakan ba.
Shiyasa a wannan bidiyon na kawo muku illolin da hakan ke haifarwa ga dukkan masu yin wannan dabi'a domin su daina tun kafin lokaci ya kure musu.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇
Hatsarin Da Masu Aikata Zina Da Hannu Ke Fadawa Da Hanyoyin Da Za Ku Kare Kanku