Yana da muhimmanci kowace mace ta san lokacin zuwa da lokacin daukewar al'ada ta, wato zuwa da daukewar jinin haila, a cewar Dr Sajida Ibrahim wata Kwararriyar Likita a birnin tarayya Nigeria Abuja.
Domin sanin hakan zai taimakawa mace wajen samun daukar ciki a lokacin da aka yi Jima'i da ita. Dr Sajida ta bayyana wasu Matakai 7 da ka iya taimakawa mace saurin daukar ciki kamar yadda za ku ji a wannan bidiyon.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇