kawata kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma? Idan kika bari gabanki ya zama kato kamar ramin maciji mijinki ba zai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutunci da darajarki ta zube a wajen maigida sai ki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi gamgam. Dadi sai mace mai gyara jikinta
Rashin Kuzari
Wasu daga cikin hanyoyin da za'a bi dan magance matsalar rashin kuzari, rashin karfi tare da saurin kawowa yayin jima'i.
Idan namiji yana saurin kawowa maniyyi daga ya fara jima'i sai ya nemi dabino ya bare ya cire kwallayen ya hada da nono ya barshi ya kwana har sai ya fara tsami sai ya rika wanke gabansa dashi.
Domin samun karfin gaba kanemi garin habbatussauda cokali 1 sannan ka samu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ko soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci.
ka samu cucumber(gurji) ka markadashi sai zuma me kyau ka matse ka rinka sha, za kayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar da maniyyi ba.
Domin kara samun ingantaccen ni'ima wajen ka samu albasa da kwai guda 2 ka soya albasar tayi ja ta kone sai ka zuba ruwan kwan akai ka juya kada ka bari ya soyu ka sauke ka kaci.